WASHINGTON D.C —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ke cewa a wannan shekarar kimanin mutane miliyan 31 za su fuskanci yunwa a Najeriya.
Sai dai wani kwararre a harkokin noma a Najeriya ya yi tsokaci kan wannan lamari mai tada hankali tare da bayyana hanyoyin da za'a bi domin kaucewa wannan barazana.
Saurari shirin da Mohammed H. Baballe ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna