Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Barazar Yunwa Ga 'Yan Najeriya Miliyan 31 Ke Fuskanta, Kashin Na Daya - Yuli 2, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ke cewa a wannan shekarar kimanin mutane miliyan 31 za su fuskanci yunwa a Najeriya.

Sai dai masu ruwa da tsaki a harkokin noma a Najeriya sun bayyana dalilai da suka sa yin noma ya yi tsada sosai da kuma hanyoyin da za'a bi domin kaucewa wannan barazana.

Saurari shirin da Mohammed H. Baballe ya gabatar:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Za'a Magance Barazar Yunwa Ga 'Yan Najeriya Miliyan 31 Ke Fuskanta 9'01".mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG