VOA60 AFIRKA: NIGERIA Wani Sabon Kampani a Lagos Yana Taimakawa Wajen Ceton Rayukan Mutane ta Hanyar Manhajarsa Lifebank

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Wani sabon Kampani a Lagos yana taimakawa wajen ceton rayukan mutane ta hanyar manhajarsa Lifebank, inda yake tallafawa wajen neman jini da kuma tafiyar da shi cikin kasar.