Nakasassun Zamfara sun Koka

jihar Zamfara

Nasassasu a jihar Zamfara ta Nigeria sunce gwamnatin jihar ta juya musu baya
A daidai lokacinda Majalisar Dinkin Duniya ke karfafa ganin cewa masu karfi sun kyautata wa marasa karfi, akwai alamar cewa ba haka lamarin yake ba a jihar Zamfara inda mutanen dake da nakassa a jikinsu suke korafin cewa gwamnatin jihar bata kula da bukatunsu. A kan hakan ne wakilin Muryar Amurka, VOA, Murtala Faruk Sanyinna ya hada mana wannan rahoto:

Your browser doesn’t support HTML5

Nakasassun Zamfara sun Koka - 4:10