NAKASA BA KASAWA BA: Wata Jajirtacciyar Mata Mai Ba Da Horo A Sana’oin Hannu, Fabrairu 05, 2025

Souley Mummuni Barma

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun samu bakuncin wata jajirtacciyar mata da ke aikin ba da horo a fannin sana’oin hannu a ciki da wajen jamhuriyar Nijar.

Haka kuma za ku ji matsayin masu bukata ta musamman a Nijar da gwagwarmayar da al’umma ta dukufa a kai da nufin sake rubuta tarihin kasar.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Wata Jajirtacciyar Mata Mai Ba Da Horo A Sana’oin Hannu, Fabrairu 05, 2025.mp3