NAKASA BA KASAWA BA: Nakasassu A Jigawa Sun Samu Tallafin Kekunan Guragu, Agusta 21, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun duba wani yunkurin inganta rayuwar nakasassu a Najeriya da wata kungiya mai zaman kanta ta ba da na tallafin kekunan guragu a jihar Jigawa, da kuma yankin Ashantin Ghana inda shugabanin masu bukata ta musamman ke alfahari da nasarorin da aka samu dangane da ayyukan inganta rayuwar wannan rukuni na jama’a.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Nakasassu A Jigawa Sun Samu Tallafin Kekunan Guragu, Agusta 21, 2024