Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Fafutukar Samar Da Aiki Ko Jarin Kasuwanci Ga Nakasassu, Agusta 07, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun ci gaba ne da duba ayyukan kungiyar makafi a kasar Ghana, ta hanyar fafutukar samar da aikin yi ko jarin kasuwanci, mataki na gaba-gaba da ke da tasiri wajen yaki da bara.

Irin matakin da kuma ya sa galadiman sarkin makafin jihar Zinder memba a kungiyar Nakasassu ta kasa Abdou Moussa ya dage da fafutukar raba mutanensa da zaman kashe wando.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Fafutukar Samar Da Aiki Ko Jarin Kasuwanci Ga Nakasassu, Agusta 07, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:56 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG