NAKASA BA KASAWA BA: Mutunta ‘Yancin Nakasassu A Zaben Shugaban Kasa A Ghana, Agusta 14, 2024

Souley Moumouni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun duba shirin gudanar da zaben shugaban kasa a watan Disambar 2024 a Ghana, wanda batun mutunta ‘yanci ke kan gaba a jerin bukatun da nakasassu suka ce za su yi la’akari da shi kafin bai wa ‘yan takara kuri’unsu a wannan karon.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Mutunta ‘Yancin Nakasassu A Zaben Shugaban Kasa A Ghana, Agusta 14, 2024