NAKASA BA KASAWA BA: Masu Nakasa Da Ke Wankin Mota, Sarrafa Sabulu Don Dogaro Da Kai, Agusta 28, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun sauka kasar Kamaru inda wani matashi mai tawaya a hannu ke sana’ar wankin mota da babura domin samun abin rufin asiri, sai kuma Accra babban birnin kasar Ghana inda wata mata ke sarrafa sabulun wanka da na wanki.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Masu Nakasa Da Ke Wankin Mota, Sarrafa Sabulu Don Dogaro Da Kai, Agusta 28, 2024