A shirin Nakasa na wannan makon har yanzu muna tare ne da wani dan asalin jihar Adamawa da ke zaune a jihar Enugu a yankin Kudu maso gabashin Najeriya, wanda ya tsinci kansa cikin wannan hali bayan da ya yi fama da rashin lafiya a lokacin da yake karami.
NIAMEY, NIGER - Malam Sai’du bakanike ne da ya yi fice a garin Enugu wajen gyaran keke Napep da aka fi sani da A daidaita-sahu. Sa’idu Ali dai na alfahari da baiwar da Allah ya yi masa saboda haka ya rungumi sana’arsa a matsayin madogarar rayuwa.
Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:
Your browser doesn’t support HTML5