Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Bayan Ayyukan Kere-kere Wani Mai Nakasa Ya Shiga Sana’ar Daukar Hotuna-Kashi Na Biyu, Yuni 01, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A makon jiya mun duba yadda Achirou Salissou Almou, wani mai nakasa dake Maradi a Jamhuriyar Nijar, ya jingine aikin kere-keren kayayakin fata da kanikancin babura ya shiga sana’ar daukar hoto.

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, yawaitar wayoyi masu camerar daukar hoto a hannun jama’a da sauran na’urorin da zamani ya zo da su, ba su katse wa Achirou hamzari ba game da wannan aiki na daukar hoto da ya yi matukar shiga ransa saboda ya bukaci mahukunta da ma dukkan masu hali su ba shi hannu don ganin an samu fa’ida a harakar hoto.

NIGER: Nakasassu
NIGER: Nakasassu

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Bayan Ayyukan Kare-kere Wani Mai Nakasa Ya Shiga Sana’ar Daukan Hotuna-Kashi Na Biyu, Yuni 01, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00

XS
SM
MD
LG