‘Mun So Mu Zauna Da Ganduje Amma Ya Ki’ – Shekarau

Your browser doesn’t support HTML5

A baya bayan nan, gwamnan jihar Kano Ganduje ya yi ta kai ruwa rana da wasu jiga-jigan ‘yan jam’iyyarshi ta APC a jihar. Tsohon gwamnan jihar, Sanata Ibrahim Shekarau ya ce suna rikici da gwamnan mai ci ne saboda yadda aka mayar da su saniyar ware wajen gudanar da harkokin jam’iyyar a jihar.

A baya bayan nan, gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya yi ta kai ruwa rana da wasu jiga-jigan ‘yan jam’iyyarshi ta APC a jihar. Tsohon gwamnan jihar, Sanata Ibrahim Shekarau ya ce suna rikici da gwamnan mai ci ne saboda yadda aka mayar da su saniyar ware wajen gudanar da harkokin jam’iyyar a jihar.