MATASA A GIZO: Batun Kare Kai Da Guje Wallafa Bayanai Da Ka Iya Cutarwa A Yanar Gizo – Yuli 23, 2023

Halima AbdulRauf

A cikin shirin na wannan makon, mun yi nazari a kan mu’amala da kafoffin yanar gizo ta yadda ya dace musamman ta fuskar kare kai da kuma gujewa wallafa bayanai barkatai da miyagun mutane za su iya amfani da su wajen cutar da mutum a yanayin da ake ciki a yanzu.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A GIZO: Batun Kare Kai Da Guje Wallafa Bayanai Da Wasu Miyagun Mutane Ke Amfani A Yanar Gizo Don Cutar Da Mutane – Yuli 23, 2023