Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A YANAR GIZO: Yadda Shaida Mara Kyau Zai Iya Jawo Matsala - Yuni 25, 2023


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

A wanna makon mun kawo muku karin bayani da misalai a kan yadda shaida mara kyau a yanar gizo wato negative online word of mouth a turance ka iya zama babbar matsala, idan duk wanda lamarin ya shafa bai dauki matakan da suka dace ba a kan lokaci da kuma shawarwarin shawo kan su.

Saurari shirin a sauti:

MATASA A YANAR GIZO: Yadda Shaida Mara Kyau Zai Iya Jawo Matsala Da Shawarwarin Guye Musu
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:57 0:00

XS
SM
MD
LG