Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A YANAR GIZO: Batun Mutane Masu Yin Amfani Da Kafofin Sada Zumunta Wajen Yin Lalata Da Kananan Yan Mata - Yuni 11, 2023


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

A wannan shirin mun yi nazari ne a kan yadda ake fuskantar wasu gungun mutane masu yin amfani da kafofin sada zumunta wajen yin lalata da kananan yan mata wato pedophiles a turance da kuma yadda iyaye za su rika sa ido tare da kare ‘ya’yansu daga fadawa tarkon miyagun iri da suka mamaye kafofin wadanda a yanzu suke cimma muggan manufofinsu ba tare da an cika gano su a kan lokaci kafin su aikata barnar ba, sai kuma matakan da ya kamata masu ruwa da tsaki su rika daukawa don yaki da matsalar.

Saurari shirin:

MATASA A YANAR GIZO: Batun Mutane Masu Yin Amfani Da Kafoffin Sada Zumunta Wajen Yin Lalata Da Kananan Yaran Mata - Yuni 11, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:32 0:00

XS
SM
MD
LG