MATASA A DUNIYAR GIZO: Fitattun Mutanen Da Ke Tasiri A Kafofin Sada Zumunta, Yuli 2, 2023

Halima AbdulRauf

Shirin wannan makon ya yi nazari a kan abin da ake nufi da social media influencers wato fitattun mutane wadanda ke da tasiri a kafofin sada zumunta, bi ma’ana mutane waɗanda suka gina kansu ta fuskar yin amfani da ilimi da ƙwarewarsu wajen fadakarwa, koyar da masu bibiyan su a bangarorin rayuwa daban-daban wanda suka zaba kuma mutane na amfana da shawarwarin da suke bayarwa.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Matasa a duniyar gizo