MATASA A DUNIYAR GIZO: Ka’aidoji Da Ya Kamata A Bi Domin Shiga Tsarin “Blue Tick”, Satumba 17, 2023

Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon, mun yi bita ne kan batun kudin Elon Musk da ke ci gaba da jawo muhawara mai karfi, ka’idojin da ya kamata abi wajen shiga tsarin Blue Tick da kuma shawarwari akan yadda matasa, gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki za su dauki matakan da suka dace don sauya alqiblar yanayin amfani da kafoffin sada zumunta ta hanyoyin da suka dace tsakanin matasa a Najeriya, sabanin akasin haka da ake gani a yanzu.

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Ka’aidoji Da Ya Kamata Abi Wajen Shiga Tsarin “Blue Tick”, Satumba 17, 2023.mp3