MATASA A DUNIYAR GIZO: Abin Da Ake Nufi Da 'Digital Footprint,' A Ilimin Yanar Gizo, Agusta 06, 2023

Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon mun duba abin da ake nufi da "Digital Footprint" wato bayanai game da mutum na musamman da ke kan intanet sakamakon ayyukan yau da kullum a yanar gizo, sai kuma illolin wallafa bayanai da ka iya cutar da mutum a nan gaba.

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Abin Da Ake Nufi Da 'Digital Footprint,' A Ilimin Yanar Gizo, Agusta 06, 2023 .mp3