MANUNIYA: Waiwaye - Batun Juyin Mulkin Nijar Da Matsalolin Da Suka Addabi Najeriya - Disamba 22, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon, ya yi waiwaye ne kan juyin mulkin Jamhuriyar Nijar da kuma matsalolin da suka addabi Najeriya cikin wannan shekara mai karewa.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Waiwaye - Batun Juyin Mulkin Nijar Da Matsalolin Da Suka Addabi Najeriya.mp3