MANUNIYA: Tattaunawa Kan Juyin Mulki A Nijar Da Kuma Tantance Ministoci Da Majalissar Dattijan Najeriya Ta Yi - Agusta 04, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali kan hambarar da gwamnatin shugaba Mohammed Bazoum da sojojin Nijar su ka yi da kuma tantance Ministoci da Majalissar Dattijan Najeriya ta yi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Tattaunawa kan Juyin Mulki A Nijar Da Kuma Tantance Ministoci Da Majalissar Dattijan Najeriya Ta Yi - Agusta 04, 2023