MANUNIYA: Matsayin Shugabannin Fulanin Najeriya Game Da Zaben 2023, Nuwamba 11, 2022

Isah Lawal Ikara

MANUNIYA: Matsayin Shugabannin Fulanin Najeriya Game Da Zaben 2023, Nuwamba 11, 2022

KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan tirka-tirkar kare kasafin kudin da ma'aikatu da hukumomin tarayya ke yi a gaban kwamitocin majalisun kasa; sai kuma matsayin shugabannin Fulani game da Zaben 2023 da sauran batutuwa.

Fulani

Naira

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Matsayin Shugabannin Fulanin Najeriya Game Da Zaben 2023, Nuwamba 11, 2022.mp3