Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Rawar Da Mata Za Su Iya Takawa A Siyasar Najeriya Da Rikicin Jam'iyyar PDP A Jihar Kebbi, Satumba 30, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin har ila yau, ya duba rikicin cikin gidan na jam'iyyar PDP a Jihar Kebbi wanda ya yi sanadiyyar karbe kujerar Sanata Adamu Aliero da Sanata Yahaya Abdullahi a kotu.

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan rawar da mata za su iya takawa a siyasar Najeriya yayin da aka tunkari zaben 2023.

Mata 'yan siyasa
Mata 'yan siyasa

Saurari cikakken shirin:

MANUNIYA: Rawar Da Mata Za Su Iya Takawa A Siyasar Najeriya Da Rikicin Jam'iyyar PDP A Jihar Kebbi, Satumba 30, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

XS
SM
MD
LG