MANUNIYA: Matsayin Kungiyar Tuntuba Ta Arewa ACF Akan Zaben 2023 Da Matsalar Tattalin Arziki, Oktoba 07, 2022

Isah Lawal Ikara

KADUNA,NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan matsayin kungiyar tuntuba ta Arewa ACF akan zaben 2023, matsalar tattalin arziki, da kuma rikicin cikin gidan Jam'iyyar APC game da jagororin yakin neman zaben da dan-takarar shugaban kasa,Sanata Bola Ahmed Tinubu ya nada.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Matsayin Kungiyar Tuntuba Ta Arewa ACF Akan Zaben 2023 Da Matsalar Tattalin Arziki, Oktoba 07, 2022.mp3