MANUNIYA: Kamun Ludayin Gwamnatocin Najeriya Da Karin Farashin Man Fetur, Yuli 21, 2023

Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA -Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan kamun ludayin sabbin gwamnatoci a Najeriya da kuma sabon karin farashin man fetur.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Kamun Ludayin Gwamnatocin Najeriya Da Karin Farashi Man Fetur, Yuli 21, 2023.mp3