Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Sakamakon Sanar Da Sunayen Jagororin Majalisun Najeriya, Yuli 07, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan sabuwar gwamnatin shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu da kuma sakamakon sanar da sunayen jagororin Majalisun Najeriya da Shugabannin Majalissar su ka yi.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Sakamakon Sanar Da Sunayen Jagororin Majalissun Najeriya, Yuli 07, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

XS
SM
MD
LG