Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan halin da siyasar Najeriya ke ciki tun bayan sanar da komawar tsohon gwamnan jahar Kaduna, Nasiru El-rufa'i jam'iyyar SDP.
Washington D.C. —

Saurari cikakken shirin tare da Isah Lawal Ikara:
Your browser doesn’t support HTML5
MANUNIYA: Ficewar El Rufa'i Daga APC Zuwa SDP A Najeriya Maris 14, 2025.mp3