Kaduna, Najeriya —
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan rikicin cikin gidan jam'iyyar NNPP mai mulki a Kano da kuma sakamakon sauraron ra'ayoyin 'yan-kasa kan kudurin dokar haraji.
A yi sauraro lafiya tare da Isah Lawal Ikara:
Dandalin Mu Tattauna