Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA - Ra'ayoyin 'Yan Afirka Kan Dawowar Shugaba Donald Trump. Janairu 24, 2025.


Isa Lawal Ikara
Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya jiyo ra'ayoyin 'yan-kasahen Afurika kan sabon Shugaban kasar Amurka da kuma maganar Noma da man Fetur a Najeriya.

A latsa nan domin sauraron sautin shirin, tare da Isah Lawal Ikarah:

MANUNIYA EPISODE 205.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG