MANUNIYA: Batun Matsayin Wasu Jagorori a Najeriya Game Da Juyin Mulkin Nijar - Agusta 25, 2023

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan matsayin wasu jagorori a Najeriya game da Juyin Mulkin Nijar da kuma halin da 'yan-Najeriya ke ciki na tsadar rayuwa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA