KADUNA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan tirka-tirkar takarar zaben 2023 da kuma maganar kaddamar da kamfanin jirgin saman Najeriya da sauran batutuwan ci gaban kasa.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5