LEGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne a kan ranar ilimi na Duniya da kuma koyar da sana'o’i a makarantu a Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ranar Ililmi Ta Duniya Da Koyar Da Sana’o’i A Makarantun Najeriya, Janairu 27, 2025.mp3