LAGOS, NIGERIA —
A shirin Ilimi na wannan makon mun mun yi waiwaye akan shirye-shiryen da muka gudanar a wannan shekara mai karewa, akan batutuwan da suka shafi fannin ilimi, matsalolin akan iyaye, da dalibai a Najeriya da kuma wasu kasashe na yankin sahel.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna