Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Tallafin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Na Ilmantar Da Yara, Disamba 23, 2024


Babangida Jibrin
Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba yadda ‘yan majalisar dokokin jihar Jigawa su ka hinmatu wajen ba da tallafin saka yara a makaranta bayan da lissafin hukumar UNICEF ya nuna akwai yara kusan miliyan daya da basa zuwa makaranta a jihar.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

 ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Tallafin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Na Ilmantar Da Yara, Disamba 23, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG