LAFIYA UWAR JIKI: Shawarwari Da Hanyoyin Kawo Karshen Cutar Kwalara A Najeriya, Agusta 15, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa da Dr. Yakubu Baba akan ayyukan ma'aikatar duba gari ta Najeriya tare da samun shawarwari da hanyoyin kawo karshen cutar kwalera a kasar.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Shawarwari Da Hanyoyin Kawo Karshen Cutar Kwalara A Najeriya, Agusta 15, 2024