Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Hawan Jini Ga Mata Masu Juna Biyu: Kashi Na Biyu, Agusta 01, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa da wani kwararren likiti a fannin haihuwa inda ya yi karin haske kan matan da suka fi hatsarin kamuwa da hawan jini wanda juna biyu ke haddasawa.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Hawan Jini Ga Mata Masu Juna Biyu: Kashi Na Biyu, Agusta 08, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:34 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG