Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Manufofin Kulawa Da Lafiyar Baki Da Hakori, Yuli 18, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne da masu ruwa da tsaki da kwararru a fannin kula da lafiyar baki da hakori bayan sun kaddamar da takardu dake kunshe da manufofin ko tsare-tsare na kula da lafiyar baki da hakori, don yaki da cututtukan baki musamman cutar Noma.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

 LAFIYA UWAR JIKI: Manufofin Kulawa Da Lafiyar Baki Da Hakori, Yuli 18, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:25 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG