LAFIYA UWAR JIKI: Matsalolin Da Mata Ke Fuskanta Lokacin Haihuwa. Agusta 31, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon mun tattauna ne akan faso, da sauran matsalolin da mata ke fuskanta a lokaci da bayan haihuwa kamar hawan jini, barkewar jini da sarke hakora.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Matsaloli Da Mata Kan Fuskanta Lokacin Haihuwa, Agusta 31, 2023.mp3