LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Kurajen Damuna Ga Kananan Yara, Agusta 24, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon muna tare ne da kwararriyar likitar fata Zainab Babba Kaita, inda ta yi karin haske akan kurajen damina wanda aka fi gani ga yara musamman a wannan lokaci na damina.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Matsalar Kurajen Damuna A Kananan Yara, Agusta 24, 2023.mp3