LAFIYA UWAR JIKI: Karin Haske Akan Tashin Zuciya, Satumba 07, 2023

Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon mun tattauna ne da Dr. Muslim Bello Katagum na asibitin Ni'ima da ke jihar Bauchi a Najeriya domin karin haske akan tashin zuciya wanda a lokuta da dama kan zo da amai.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Karin Haske Akan Tashin Zuciya, Satumba 07, 2023.mp3