LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Kwalara Ta Kashe Mutane Sama Da 63 A Najeriya, Yuli 04, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa akan cutar kwalara dake ci gaba da yaduwa ta na addabar mutane a Najeriya, inda a halin yanzu hukumar kare yaduwar cututtuka ta kasar NCDC ta tabbatar da mutuwar akalla mutune 63 yayin da ake zargin wasu 2102 sun kamu da cutar.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Cholera Ta Kashe Mutane Sama Da 63 A Najeriya, Yuli 04, 2024