washington dc —
Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako yayi magana ne a kan dajin huhu wanda bincike ya nuna cewa ya na daya daga cikin cutar dajin dake kisa a fadin duniya kuma masu shan tabar sigari su ka fi kamuwa da cutar.
Saurari rahoton Hauwa Umar:
Dandalin Mu Tattauna