LAFIYA UWAR JIKI: An Ayyana Cutar Kyandar Biri A Matsayin Annoba A Da Duniya, Agusta 22, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattauna ne akan cutar Kyandar Biri ko MPOX, da hukumar kare yaduwar cututtuka ta ayyana a matsayin annoba a nahiyar, Ita ma hukumar lafiya ta duniya ta ayyana cutar a matsayin annoba a duniya.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: An Ayyana Cutar Kyandar Biri A Matsayin Annoba A Da Duniya, Agusta 22, 2024