LAFIYA UWAR JIKI: Abubuwan Da Ke Haddasa Ciwon Koda Da Hanyoyin Kare Kai, Satumba 26, 2024

Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon mun tattaunane ne akan abubuwan da ke haddasa ciwon koda da kuma hanyoyin da ya kamata abi don kare kai daga cutar.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Abubuwan Da Ke Haddasa Ciwon Kode Da Hayoyin Kare Kai, Satumba 26, 2024