Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Kashi Na 2, Kalubalen Da Asibitin Gundumar Mayayi A Nijar Ke Fuskanta, Satumba 12, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya tattauna ne akan irin kalubalen da mata masu juna biyu ke fuskanta musamman wadanda ke zuwa babban asibitin gundumar Mayayi na jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar.

Ga cikakken shirin cikin sauti daga Hauwa Umar:

LAFIYA UWAR JIKI 09 11 2024 .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:07 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG