Enugu Rangers na Nigeria sun bata armashin shagulgullan taya Hearts of Oak na Ghana murnar cikar shekaru 100 da kafuwa.
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Hearts of Oak ta Accra a Ghana nab akin cikin ganin yadda kungiyar Enugu Rangers na Nigeria suka ci kungiyar tasu a daidai lokacinda take bukukuwan cikarta shekaru 100 da kafuwa. Daga birnin na Accra, wakilinmu Baba Yakubu Makeri ya aiko mana wannan rahoton: