Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akwai kyawawan alamun cewa shugaba Ellen Johnson ta kasar Liberia, na dab da samun nasara a zaben shugaban kasar Liberia


Shugabar kasar Liberia, Ellen Johnson kuma wadda ta taba samun kyautar yabo kan zaman lafiyar kasa da kasa ta Nobel, ke zaune a kofar gida bayan ta kammala jefa kuri'ar a kauyensu na Fefee dake wajen Monrovia, babban birnin kasar Liberia.
Shugabar kasar Liberia, Ellen Johnson kuma wadda ta taba samun kyautar yabo kan zaman lafiyar kasa da kasa ta Nobel, ke zaune a kofar gida bayan ta kammala jefa kuri'ar a kauyensu na Fefee dake wajen Monrovia, babban birnin kasar Liberia.

Babbar jam’iyyar hamayya a Liberia ta kauracewa zaben na shugaban kasar Liberia bisa zargin yin magudi. Tsohon ministan shari’a Winston Tubman, wanda yake kalubalantar shugaba Ellen Johnson a zaben na ranar Talata, shi yayi kira ga magoya bayansa da su kauracewa zaben, ganin cewa an shirya yin magudin da zai baiwa Shugaba Sirleaf nasara.

An karfafa daukan matakan tsaro a binrin Monrovia, musamman a kewayen shelkwatar Mr. Tubman na jam’iyyar CDC, inda zanga zangar da ‘yan hamayya keyi ke haduwa da martanin ‘yan sanda, kuma hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu.Wakilin muryar Amurka a Liberia yace masu kada kuri’a basu fito sosai ba harma a rumfunan da aka saba cika, jami’an tsaro a daren jiya suka rufe gidajen radio uku ciki har da gidan Rediyon Mr. George Weah, dan takarar mataimakin shugaban kasa Mr. Tubman.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG