Tarzomar da ta kaure tsakanin magoya bayan hamabararren shugaban kasa Mohammad Morsi da ma’aikatan tsaro ta janyo rabuwar kawunan mutanen Misra.
A hirar da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA) tayi da shi, wani dalibin Jami’ar Al-Azhar daga Junhuriyar Nijer, Unnaji Shiekh Ousmane Sanam ya bada bayani kan yadda tashin hankalin da ke gudana a Masar ya janyo tabarbarewar abubuwa kuma ya haddasa rabuwar kawunan jinsunan mutanen kasar daban-daban:
Your browser doesn’t support HTML5