WASHINGTON DC, —
Aliyu Mohammad Bello, Matashi dake gudanar da karatunsa a matakin digirin digirgir a jami'ar Coventry dake kasar Ingila, wanda yake ganin cewar akwai sauran abubuwa da suka rage masa ya gani a duniya.
Ya zuwa yanzu yana karatu a matakin kololuwar ilimin zamani, amma har yau bai ga wani abu da yake bashi wahala ba, don kuwa ya dauki karatu da muhimaci, ganin yadda duniya ke sauyawa.
A cikin irin bincike da yake gudanarwa wanda ya shafi na'urar kwamfuta, wanda yake ganin akwair bukatar matasa su maida hankali wajen ganin sun inganta ta da irin basirar da Allah yayi basu.
Don sauraron yadda firar ta kasance sai ku biyo mu.
Your browser doesn’t support HTML5