Kamaru Da Makwabtanta Na Farin Ciki Da Shawarar Da Amurka Ta Yanke Na Aikawa Da Sojojinta

Shugaba Obama na Amurka ya sanar da da cewa zai tura sojoji 300 kasar Kamaru.

Sakataren yada labaran fadar shugaban Amurka Josh Earnest yace, ​Shugaba Obama, na Amurka ya sanar da cewa zai tura sojoji 300 kasar Kamaru.

Mayakan Boko Haram sun kai hare-hare a kasar Kamaru.

نمایش کیف دستی الماس نشان «هزار و یک شب» در حراج خانه ای در هنگ کنگ

Shugaban Najeriya Mohammadu Buhari yayi kira ga makwabtan kasashen Najeriya da su sa hannu wajen murkushe ta'addanci a yankin.

Najeriya ma ta yi murna da shawarar tura dakarun Amurka kasar Kamaru.

Wuraren da suka lalace sakamakon harin 'yan Boko Haram.

Wuraren da suka lalace sakamakon harin 'yan Boko Haram.

'Yan gudun hijira a kasar Kamaru da 'yan boko haram suka daidaita.