KALLABI: Yadda Matan Nijar Suka Sami 'Yanci- Yuni 25, 2023

Alheri Grace Abdu

A shirin namu na wannan makon mun duba fannin sana'a da yunkurin mata wajen bada gudumuwa ga tattalin arzikin kasa inda muka karbi bakuncin wata mace wacce ta shiga sana'ar takalma a arewacin Najeriya. Sai kuma dori a hirar da muka fara da kalluban mako Madam Maryam Bayard, da Binta Masi.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI